Tsohon gwamnan jihar Niger Aliyu ya zargi APC da shirin magudi a zaben 2019

Tsohon gwamnan jihar Niger Aliyu ya zargi APC da shirin magudi a zaben 2019

- Tsohon gwamnan jihar Niger, Babangida Aliyu, ya zargi jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) da shirin yin magudi a zaben 2019

- Yace jam’iyya mai mulki a kokarin amfani da hukumomin tsaro da hukumar zabe mai zaman kanta wajen yin magudin zabe

Wani tsohon gwamnan jihar Niger, Musazu Babangida Aliyu, ya zargi jam’iyya mai mulki ta All Progressives Congress (APC) da shirin yin magudi a zaben 2019.

Tsohon gwamnan jihar Niger Aliyu ya zargi APC da shirin magudi a zaben 2019

Tsohon gwamnan jihar Niger Aliyu ya zargi APC da shirin magudi a zaben 2019
Source: Depositphotos

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa yayinda wani kamfen na dan takarar gwamnan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Malam Umar Nasko tsohon gwamnan yayi zargin cewa jam’iyya mai mulki a kokarin amfani da hukumomin tsaro da hukumar zabe mai zaman kanta wajen yin magudin zabe.

Legit.ng ta tattaro cewa ya bukaci mutane da su kasa su tsare domin hana duk wani barazana a lokacin zaben yayinda ya bukaci mutanen jihar da su kora jam’iyya mai mulki daga kan kujerar shugabanci.

KU KARANTA KUMA: Albashi: Ba mu yarda Buhari ya gindaya sharudda kafin ya yi kari ba – Kungiyar Kwadago

Yace gwamnatin APC a jihar ta gaza samar da mutane yancinsu, cewa jam’iyyar bata cancanci dawowa ba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel