Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da sabuwar sashe a filin jirgin saman Abuja (Hotuna da Bidiyo)

Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari ya kaddamar da sabuwar sashe a filin jirgin saman Abuja (Hotuna da Bidiyo)

Labarin da ke shigowa da dumi-dumi na nuna cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da sabuwar sashen masu fita daga Najeriya na babban filin jirgin Nnamdi Azikwe dake birnin tarayya Abuja.

Shugaba Buhari ya kaddamar wannan gagarumin waje ne a ranan Alhamis, 20 ga watan Disamba, 2018 da safe.

Kalli bidiyon:

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel