Sojojin Najeriya sun kama 'yar kunan bakin wake dauke da bam, hotuna

Sojojin Najeriya sun kama 'yar kunan bakin wake dauke da bam, hotuna

A jiya, Laraba 19 ga watan Disambar 2018 ne jami'an sojin Najeriya su kayi nasarar kama wata 'yar kunan bakin wake tare da mai taimaka mata a garin Mushirmari a karamar hukumar Konduga da ke jihar Borno.

Sanarwar da hukumar sojin ta fitar ta shafinta na Twitter ya ce an kama su ne yayin da suke kokarin ratsa inda battaliyar soji ta 222 ke tsarewa.

An kama ta sanye da rigar bam a jikinta kuma anyi nasarar warware bam din ba tare da ya tashi. Ana cigaba da zurfafa bincike a halin yanzu.

Ga hotunan 'yar kunan bakin waken da mai taimaka mata a kasa.

Soji sun kama 'yar kunan bakin wake a Mushirmari

Soji sun kama 'yar kunan bakin wake a Mushirmari
Source: Facebook

DUBA WANNAN: Shehu Sani ya yi tsokaci kan ihun da aka yiwa Buhari yayin gabatar da kasafin kudi

Soji sun kama 'yar kunan bakin wake a Mushirmari

Soji sun kama 'yar kunan bakin wake a Mushirmari
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel