Ku yi murabus yanzu ku shugabannin marasa rinjaye ne - Akpabio ga Saraki da Dogara

Ku yi murabus yanzu ku shugabannin marasa rinjaye ne - Akpabio ga Saraki da Dogara

- Sanata Godswill Akpabio ya yi kira ga shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara da suyi murabus

- Ya bayyana shugabannin a matsayin marasa rinjaye don haka suyi abunda ya kamata sannan su yi murabus

- A cewar Akpabio Saraki da Dogara na aikin da ba nasu bane

Sanata Godswill Akpabio (APC-Akwa Ibom) ya yi kira ga shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara da suyi murabus.

Akpabio yayi wannan kira ne a wani hira da manema labarai, jim kadan bayan bidirin da ya gudana a wajen gabatar da kasafin kudin 2019. Jaridar Daily Trust ta ruwaito.

Ku yi murabus yanzu ku shugabannin marasa rinjaye ne - Akpabio ga Saraki da Dogara

Ku yi murabus yanzu ku shugabannin marasa rinjaye ne - Akpabio ga Saraki da Dogara
Source: Depositphotos

Legit.ng ta tattaro cewa Akpabio wanda ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa All Progressives Congress (APC) yan watannin baya ya bayyana shugabannin a matsayin marasa rinjaye don haka suyi abunda ya kamata sannan su yi murabus.

KU KARANTA KUMA: Fadar shugaban kasa ta shirya gabatar da mafi karancin albashi ga majalisar dokoki - Buhari

Ya ci gaba da cewa Saraki da Dogara na aikin da ba nasu bane.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng n

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel