Gabatar da kasafi: Yan majalisar tarayya sun yi wa shugaba Buhari ihu

Gabatar da kasafi: Yan majalisar tarayya sun yi wa shugaba Buhari ihu

Labarin da muke samu da dumin sa shine na wasu yan majalisun tarayya na wakillai da kuma dattijai musamman daga bangaren jamiiyyar adawa ta PDP sun yi ta yi wa shugaba buhari ihu yayin da yake gabayar da kasafin kidin shekarar 2019.

Haka zalika mun samu cewa su kuma takwarorin yan majalishun daga bangaren jamiyya mai mulki ta APC sun yi ta yiwa shugaban kasar shewa ta nuna goyon baya.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Mailfire view pixel