Baqar yunwa da yara ke fama da ita a jihohin da ake yaki na hana su fahimtar karatu a makaranta - rahoton masana

Baqar yunwa da yara ke fama da ita a jihohin da ake yaki na hana su fahimtar karatu a makaranta - rahoton masana

- Ana yunwa a arewa maso gaban tun da aka fara yaki da Boko Haram

- Mayakan sun ruguza makarantu dubbai sun kuma kashe daruruwan maluma da dalibai

- Ana bada agaji amma wasu har yanzu suna cikin yunwa

Baqar yunwa da yara ke fama da ita a jihohin da ake yaki na hana su fahimtar karatu a makaranta - rahoton masana

Baqar yunwa da yara ke fama da ita a jihohin da ake yaki na hana su fahimtar karatu a makaranta - rahoton masana
Source: Twitter

Masana kan harkar lafiya, abinci da kuzarin yara, sun tabbatar cewa babu wani abin kirki a yankin arewa maso gaba da yara zasu mora daga makaranta, muddin har yanzu akwai matsalar abinci da ruwa masu lafiya da gina jiki.

An dai shafe shekaru goma kenan ana yakin nan na Boko Haram, mayaka wadanda suke son sai an bar dimokuradiyya an dawo da kalifanci da shari'a irin ta Usman danfodio, wadda ta bautar da 'yan Najeriya, ta kuma yi jihadi kashe-kashe don daukaka da yada addinin Islama a qarni na sha tara a arewacin Najeriya ga sauran kabilu masu bautar gumaka, ta dole.

Yunwa dai bata raga wa babba ko yaro, akwai kuma miliyoyi da tuni suka rasa muhallansu da makarantu da ma gonnaki a yankin.

DUBA WANNAN: Ashe narka Khasshoggi suka yi a acid

Bamidele Omotola, shine ma'aikacin agaji da ya bayyana matsalar da illar da yunwar ke janyo waa yankunan Adamawa, Borno da Yobe, wadanda ke farfadowa daga matsalar da masu kishin addinin suka jefa yankin a ciki.

Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa.

Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel