Kasafin kudi: Yan majalisar wakilai sun yi ganawar sirri, sun kora jami’an tsaro da yan jarida

Kasafin kudi: Yan majalisar wakilai sun yi ganawar sirri, sun kora jami’an tsaro da yan jarida

- Majalisar wakilai na gudanar da wani zama na yan majalisa

- Bayan bde taro sai kakakin majalisar ya bukaci wadanda ba yan majalisa bane a zauren su fice waje

- Ganawar ya gudana ne kasa da sa’o’i 25 kafin isowar shugaban kasa Muhammadu Buhari

Majalisar wakilai na gudanar da wani zama na yan majalisa

Kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara jim kadan bayan addu’an bude taro ya gana da mataimakin kakakin majalisa, Lasun Yusuf da shugaban masu rinjaye a majalisar Femi Gbajabiamila bayan nan sai ya bukaci wadanda bay an majalisa bane a zauren su fice waje.

Yace ganawar sirri zai dauki tsawon mituna biyar ne.

Kasafin kudi: Yan majalisar wakilai sun yi ganawar sirri, sun kora jami’an tsaro da yan jarida

Kasafin kudi: Yan majalisar wakilai sun yi ganawar sirri, sun kora jami’an tsaro da yan jarida
Source: Depositphotos

Ganawar ya gudana ne kasa da sa’o’i 25 kafin isowar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Buhari zai isa majalisar ne da karfe 12:00 na rana.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Tsoffin yan bindiga sun mamaye kofar majalisar dokoki, sun bukaci a biya su

A baya mun ji cewa wasu tsoffin yan bindigan Niger Delta sun kai mamaya mashigin majalisar dokokin kasar inda suka bukaci a biyasu alawus dinsu sannan suka nemai a dakatar da shugaban shirin bayar da tallafi ga tubabun yan bindiga, Birgediya Janar Paul Boroh (mai rtitaya).

Tsoffin yan bindigar sun kasance dake da kwalaye da rubutu irinsu, Ya Zama Dole Dokubo Ya Tafi sannan A Biya Mu Hakkinmu.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel