Yanzu-yanzu: Adadin matasa maras aikinyi ya tashi daga miliyan 17.6 zuwa miliyan 20.9

Yanzu-yanzu: Adadin matasa maras aikinyi ya tashi daga miliyan 17.6 zuwa miliyan 20.9

Labarin da ke shigiwa da duminsa na nuna cewa ma'aikatar lissafin Najeriya watoNational Bureau of Statistics NBS ta saki sabuwar adadin matasa maras aikinyi a Najeriya.

Rahoton da aka saki ranan Laraba ya nuna cewa yawan marasa aikinyi yayi tashin gwauron zabo daga 20.9 million zuwa 17.6 million cikin watanni uku.

Shugaban ma'aikatar, Dakta Yemi Kale yace: "Yawan mutane masu shekarun karfi ya karu daga mutane miliyan 111.1m zuwa 115.4m. Yawan masu aikin kwadago sun karu daga85.08m zuwa 90.47. Haka zalika yawan masu aikinyi a Najeriya ya karu daga 69.09m zuwa 69.54."

Zamu kawo muku cikakken rahoton...

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel