Yanzu Yanzu: An rufemajalisar tarayya, an hana shiga da fita

Yanzu Yanzu: An rufemajalisar tarayya, an hana shiga da fita

Labarin da ke iske mu yanzu yanzu da dumin sa shine na rufe maja tarayyar Najeriya da mafusatan ma'aikatan ta suka yi da sanyin safiyar yau tare da hana shiga da fita.

Mun samu cewa dai ma'aikatan majalisar daman sun sanar da kudurin su ne na shiga yajin aikin gargadi na kwanaki hudu a satin da ya gabata.

Yanzu Yanzu: An rufemajalisar tarayya, an hana shiga da fita

Yanzu Yanzu: An rufemajalisar tarayya, an hana shiga da fita
Source: Depositphotos

Legit.ng Hausa ta samu cewa ma'aikatan suna kukan rashin biyan su albashi da sauran hakkokin su da aka tauye masu na tsawon watanni.

Cikakken rahoton na nan tafe..

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel