Martanin shugaba Buhari bayan 'Ayuba Wabba na NLC ta kasa ya zama na kwadagon duniya

Martanin shugaba Buhari bayan 'Ayuba Wabba na NLC ta kasa ya zama na kwadagon duniya

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya kungiyar kwadago murna

- Hakan na nuna gagarumin aikin Dahl kungiyar take yi gurin tabbatar da walwalar yan kungiyar

- Shugaban ya tabbatarwa da Wabba goyon bayan Gwamnatin tarayya

Martanin shugaba Buhari bayan 'Ayuba Wabba na NLC ta kasa ya zama na kwadagon duniya

Martanin shugaba Buhari bayan 'Ayuba Wabba na NLC ta kasa ya zama na kwadagon duniya
Source: Depositphotos

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya shugaban hukumar kwadago da dukkanin yan kungiyar murna akan zaben Wabba da akayi don shugabantar ITUC.

Ya Kwatanta wannan nasarar da alamun gagarumin aikin da kungiyar take yi wajen ganin walwalar jam'iyyar.

"A matsayin shi na dan Afirka na farko da zai shugabancin ITUC, shugaba Buhari ya yarda cewa shugaban kungiyar kwadagon zai hada gogewar shi da iya cinikin shi a sabon Matsayin samu. Ya kuma tabbatar mishi da goyon bayan Gwamnatin tarayya, "

Shugaban na yi wa tsohon ministan haki da wuta, Bashir Dalhatu a zaben shi da akayi na Wazirin Dutse a jihar jigawa.

Ya kwatanta Dalhatu a matsayin lauya mai kaifin basira da aiki nagari wanda ya dace da sarautar.

DUBA WANNAN: Gara zaman talauci a gida da rayuwar wulakanci a bauta, balle fa nutsewa a yashi ko teku

Kamar yadda shugaban ya fada, tsohon shugaban NBA din ba wai kawai bashi sarautar akayi ba, saboda cancanta, ya samu hakan ne sakamakon aiyukan shi da yake maida hankali akai da kuma son cigaban jihar Jigawa da mutanen ta."

Ya kara da cewa sarautar da aka bashi an bashi ne saboda maida hankali yayi domin samun walwalar mutanen jihar.

Shugaban kasan ya hori yan Najeriya dasu yi koyi da Wazirin Dutse.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel