Yanzu-yanzu: 'Yan majalisar dokokin jihar Imo 18 sun fita daga jam'iyyar APC

Yanzu-yanzu: 'Yan majalisar dokokin jihar Imo 18 sun fita daga jam'iyyar APC

'Yan majalisa 18 a majalisar jihar Imo sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyun da suke.

A cewar Channels Television, Kakakin majalisar, Acho Ihim da wasu 'yan majalisa 17 sun fice daga jam'iyyun APC da PDP.

Dukkan 'yan majalisan sun koma jam'iyyar Action Alliance (AA).

Yanzu-yanzu: 'Yan majalisar dokokin jihar Imo 18 sun fita daga jam'iyyar

Yanzu-yanzu: 'Yan majalisar dokokin jihar Imo 18 sun fita daga jam'iyyar
Source: Twitter

DUBA WANNAN: Oshiomhole na da mugun nufi a kan APC - Rochas

Surukin gwamna Okrocha, Uche Nwosu wadda ya saya tikitin takarar gwamna na jam'iyyar ta APC shima ya fice daga jam'iyyar sakamakon matsalolin da suka taso tsakanin Okorocha da shugaban jam'iyyar na kasa, Adams Oshiomhole.

A ranar Talata, Nwosu ya bayyana cewa zai yi takararsa ne a karkashin jam'iyyar Action Alliance ind aua ce rashin adalci da rashin biyaya ga doka da APC keyi ya sanya ya fice zuwa jam'iyyar AA.

'Yan majalisar sun sanar da ficewarsu ne a zaman majalisar da aka gudanar a ranar Alhamis yayin zaman gaggawa da majalisar tayi.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel