Yanzu Yanzu: Majalisar wakilai ta amince da 12 ga watan Yuni a matsayin ranar damokradiyya

Yanzu Yanzu: Majalisar wakilai ta amince da 12 ga watan Yuni a matsayin ranar damokradiyya

Majalisar wakilai ta amince da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar bikin da,mokradiyyar Najeriya.

Ci gaban ya biyo bayan gabatar da wani rahoto akan dokar da ke neman ayi gyara a tsarin hutun kasar na 2004.

Da suke duba rahoton a zauren majalisa a ranar Alhamis, 6 ga watan Disamba yan majalisan sun amince da gyara rukunin hutun, kamar yadda rahoton yayi shawara.

Yanzu Yanzu: Majalisar wakilai ta amince da 12 ga watan Yuni a matsayin ranar damokradiyya

Yanzu Yanzu: Majalisar wakilai ta amince da 12 ga watan Yuni a matsayin ranar damokradiyya
Source: Depositphotos

Daya daga cikin hutun da aka shafe shine ranar 29 ga watan Mayu wanda yake ranar damokardiyya sannan aka maye gurbin shi da ranar 12 ga watan Yuni.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Kotu ta dakatar da majalisa daga binciken badakalar dallan Ganduje

A wani lamari na daban, mun ji cewa majalisar dattawa a ranar Laraba, 5 ga watan Disamba ta gabatar da dokoki shida dake neman a samar da manyan makarantun gaba da sakandare na tarayya a yankuna daban-daban a kasar.

Makarantun sune polytechnics guda hudu, kwalejin ilimi guda da kuma jami’ar fasaha guda daya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel