Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland

Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland

Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, ya dawo daga birnin Katowice, kasar Poland bayan halartan taron shugabannin duniya kan canjin yanayi daga ranan 2 zuwa 5 ga watan Disamba, 2018.

A Poland, Shugaba Muhammadu Buhari ya zanna da yan Najeriya mazauna kasar Poland a ranan Lahadi, 2 ga watan Disamba, 2018.

A ganawarsa da su, Shugaba Muhammadu Buhari ya mayar da martani mai zafi kan masu rade-radin cewa ya mutu a shekarun baya da yayi jinya a kasar Ingila. Ya bayyana cewa yana nan da rai kuma ba da dadewa ba, zan yi murnan ranan haihuwa na cika shekaru 76.

Yace:"Daya daga cikin tambayoyin da aka min yau a ganawata da yan Najeriya mazauna Poland shine shin ni ne ko wani na ne kirkirarre. Wannan jahilcin ba abun mamaki bane - lokacin da nike jinya a bara, mutane da yawa sun so in mutu."

" Ni ne nan.... Ba da dadewa ba a cikin watan ne, zanyi murnan cika shekaru 76 kuma ina nan daram dam-dam."

Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland

Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland

Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland
Source: Facebook

Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland

Yanzu-yanzu: Buhari ya dawo daga Poland
Source: Facebook

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel