Zamu kamo Diezani cikin kwanaki uku - Magu ya yiwa kotu alkawari

Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta ce zata yi biyayya ga umarnin alkali a kan gabatar da tsohuwar ministar man fetur, Diezani Allison-Madueke, a gaban kotu cikin sa'o'i 72.

Mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ne ya sanar da hakan yayin wata tattaunawa da manema labarai yau, Laraba, a Abuja.

A jiya, Talata, ne jastis Valentine Ashi, alkalin wata kotun gwamnatin tarayya dake zamanta a Apo, Abuja ya bawa EFCC umarnin gabatar masa da Diezani cikin sa'o'i 72.

Zamu gabatar da Diezani cikin kasa da sa'a 72 - Magu ya yiwa kotu alkawari

Source: Depositphotos

DUBA WANNAN: Ku rage albashinku, ya yi yawa gaskiya - Babban Sarki ya fadawa sanatocin Najeriya

Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta ce zata yi biyayya ga umarnin alkali a kan gabatar da tsohuwar ministar man fetur, Diezani Allison-Madueke, a gaban kotu cikin sa'o'i 72.

Mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ne ya sanar da hakan yayin wata tattaunawa da manema labarai yau, Laraba, a Abuja.

A jiya, Talata, ne jastis Valentine Ashi, alkalin wata kotun gwamnatin tarayya dake zamanta a Apo, Abuja ya bawa EFCC umarnin gabatar masa da Diezani cikin sa'o'i 72.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel