PDP ta ware ranakun addu'o'i da azumi don a gama zabe lafiya

PDP ta ware ranakun addu'o'i da azumi don a gama zabe lafiya

- PDP a garin Enugu ta bada kwanaki bakwai na addua da azumi domin fatan ayi zabe lami lafiyar

- Charles Egumbge, wanda shine shugaban yakin neman zaben gwamnan ya sanar da haka ga manema labarai ranar alhamis din daga gabata

- Dama dai an kusa shiga zabe a badi, kuma wasu na cewa sai fa ko a mutu

PDP ta ware ranakun addu'o'i da azumi don a gama zabe lafiya

PDP ta ware ranakun addu'o'i da azumi don a gama zabe lafiya
Source: Twitter

Ga alama dai PDP ta koma ga Alah, bayan da a yanzu take neman talakawa su yaffe mata, wasu lokuta ma harda su Dino Melaye a janyo fatiha babu ko kuskure, lamarin babba ne.

Yanzu dai jam'iyyar tayi kira ga mabiya dasu tuba ga mai-duka, su shiga azumi da addu'o'i don ayi zabe lafiya.

PDP ta garin Enugu ce ta bada kwanaki bakwai na addua da azumi domin fatan ayi zabe lami lafiyar

Charles Egumbge, Wanda shine shugaban yakin Neman zaben gwamnan ya sanar da haka ga manema labarai ranar alhamis din daga gabata

Mr Egumgbe yace addua da azumin dai zasu fara ne daga daya zuwa bakwai na watan disambar da muke ciki.

Hukumar yasa labari dai ta bada sanarwar cewa yakin neman zabe zai fara ne daga daga ranar 1 ga watan disamba a kasa baki daya.

DUBA WANNAN: Atiku ya koka bayan da babbar Jaridar Ingila tace Buhari ne zai ci zabe

Mr Egumbge ya kara da cewa gwamnan yana da yakinin cewa in dai aka gudanar da adduar za a kai ga yin zaben cikin kwanciyar hankali.

A kashe ya godewa mazauna garin Enugu ganin yadda suke yawa ita addua, da bada hadin kai domin tabbatar da zaman lafiya a garin.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit Nigeria

Online view pixel