Gwamnati tace a kul 'yan siyasa suka sanya zafafar lamurra kan 2019

Gwamnati tace a kul 'yan siyasa suka sanya zafafar lamurra kan 2019

- Anyi kira ga yan siyasa dasu guji nuna dacin rai

- Anyi wannan kira ne duba da kusantowar zaben shekara ta 2019

- A taimakawa nakasassu don ganin sun kada kuri'ar su

Gwamnati tace a kul 'yan siyasa suka sanya zafafar lamurra kan 2019

Gwamnati tace a kul 'yan siyasa suka sanya zafafar lamurra kan 2019
Source: Depositphotos

Gwamnatin tarayya tayi kira ga yan siyasa da masu kada kuri'a su guji tada tarzoma a wajen zabe.

Sakataren gwamnati Mr Boss Mustapha ne yayi wannan kira a Abuja duba da kusantowar zaben shekara ta 2019.

Ya kara da cewa" duba da kusantowar zaben shekara ta 2019 ina fata al'umma da yan siyasa zasu gujewa duk wani abu da ka iya janyo matsala a zaben".

DUBA WANNAN: Kyar muke kallonku PDP a sokoto - APC Sokoto

Sannan duba da masu nakasa a taimaka musu wajen basu damar kada tasu kuri'ar.

Ya kara da cewa wannan kamar wata tunatar wa ce ga yan kasar don su girmama bukatar duk wanda ya kamata duba da yanda masu nakasa suke fuskantar kalubale akan harkokin yau da kullum.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel