Ku zabi Atiku saboda duk mu samu mu ci abinci - Jonathan

Ku zabi Atiku saboda duk mu samu mu ci abinci - Jonathan

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ce kadai za ta iya ciyar da yan Najeriya sau uku a rana.

Jonathan ya bukaci yan Najeriya da su zabi Atiku Abubakar a matsayin shugaban kasa a 2019, “domin duk mu samu mu ci abinci”.

Da yake Magana a wajen kaddamar da kamfen din shugaban kasar na 2019, Jonathan yace arewa maso yamma sun fi kowa yawa a Najeriya, kuma wannan lokaci ne da za su nuna wa Najeriya hanya.

Ku zabi Atiku saboda duk mu samu mu ci abinci - Jonathan

Ku zabi Atiku saboda duk mu samu mu ci abinci - Jonathan
Source: Facebook

Ya fada ma taron jama’ar ewa su tabbata ba su yi zaben tumin dare ba, idan ba haka ba daga yaransu har jikokinsu ba za su yafe masu ba.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Ya majalisa 26 sun sauya sheka daga APC zuwa APM a Ogun

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Shafin NAIJ Hausa ya koma LEGIT

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel