Yanzunnan: Jam'iyyar APGA ta daare gida biyu dab da zaben 2019

Yanzunnan: Jam'iyyar APGA ta daare gida biyu dab da zaben 2019

- Wasu daga cikin yan jam'iyar APGA sun fusata sun samar da AAPGA

- Sun nemi gwamnan da ciyaman na jam'iyar dasu ajjiye mukaman su

- Duba da yanda aka sanya son zuciya a cikin jam'iyar shiyasa muka samar da AAPGA

Yanzunnan: Jam'iyyar APGA ta daare gida biyu dab da zaben 2019

Yanzunnan: Jam'iyyar APGA ta daare gida biyu dab da zaben 2019
Source: Depositphotos

Wasu daga cikin yan jam'iyar APGA sun zuciya sun samar da wata sabuwa mai sun AAPGA.

Hakan ya biyo bayan karamin zabe daya gudana sukaga an sanya son zuciya da kuma rashawa a cikin jam'iyar.

Wadanda suka hadu suka samar da wannan jam'iya sun nemi gwamna Willie Obiano tare da ciyaman na jam'iyar dasu gaggauta ajjiye mukaman su.

DUBA WANNAN: An kashe dala $60m, kusan N21b kenan a bikin Priyanka da dan Bature da ta baiwa shekaru

Ya zama dole magoya ba da yan jam'iyar su bada hadin kai don ganin an maida jam'iyar yanda take a farko ta hanyar fidda bara gurbi a cikin ta.

Yana daya daga cikin matakan gyara da muka dauka fitar da wata jam'iyar ta AAPGA.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel