Najeriya zata fara sayar wa da Burkina Faso wutar Lantarki

Najeriya zata fara sayar wa da Burkina Faso wutar Lantarki

- Najeriya zata siyarwa da Burkina Faso wutar lantarki

- Muna da abun amfani amma bazamu iya sarrafa shi ba.cewar Lamu Adamu

- A halin yanzu a shirye Mike da mu sayar musu da wutar

Najeriya zata fara sayar wa da Burkina Faso wutar Lantarki

Najeriya zata fara sayar wa da Burkina Faso wutar Lantarki
Source: Depositphotos

Wani rahoto da aka fitar a ranar Alhamis ya bayyana cewa Najeriya tana shirin saidawa Burkina Faso masana'antar dake samar da wutar lantarki.

Kamfanin yace kasar ta bijiro masa da wannan bukata kuma a shirye suke da karbar tayin.

A ranar Alhamis manajan darakta na masana'antar Lamu Adamu yace "muna yawan yin korafi akan cewa muna da abu mai amfani amma kuma bamu da kayan sarrafa su.

DUBA WANNAN: Daga Sambisa: Yadda 'yan Boko Haram suka kashe ogansu Kwamanda Mamman Nur

Wasu lokutan idan Najeriya ta gagara siyan wutar munabin kasashen dake iyaka da ita su saisu daya saboda munason cigaban kasuwancin mu.

A halin da ake ciki yanzu munyi magana da Burkina Faso kuma ta nuna mana bukatar ta mu kuma a shirye muke damu saida masu.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel