Soji sun dakile harin 'yan Boko Haram a Arege, sun kashe 'yan ta'adda da dama (Hotuna)

Mayakan kungiyar Boko Haram da su kayi yunkurin kai hari a sansanin Sojin Najeriya karkashin bataliya ta 118 da ke Arege a karamar hukumar Abadam sun gamu da ajalinsu a hannun dakarin sojonin Najeriya.

'Yan ta'addan sunyi yunkurin kai harin ne a daren ranar Laraba 28 ga watan Nuwamban shekarar 2018.

Sojojin sun yiwa 'yan ta'addan kwantar bauna inda suka bude musu wuta suka kashe wasu da dama cikinsu yayin da wasu suka tsere cikin daji ba shiri.

'Yan ta'addan sun lallabo cikin duhu sun kwashe wasu daga cikin gawawarkin 'yan uwansu.

Sai dai duk da hakan, dakarun sojojin sun gano gawarwaki guda hudu da wasu muggan makamai a lokacin da suka fita ran gadin garin da asuba.

Dakarun Soji sun kashe 'yan Boko Haram da dama a yayin arangamar da su kayi a Arege

Source: Facebook

DUBA WANNAN: Kotu ta daure shugaban hukumar UBEC, Murtala Adamu, shekaru 41 a gidan yari

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel