Hotuna da bidiyon ziyarar Buhari Maiduguri

Hotuna da bidiyon ziyarar Buhari Maiduguri

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya je Maiduguri, babbar birnin jihar Borno don kaddamar da bude taron ma'aikatan hukumar soji na shekara-shekara da ke gudana a jihar.

An mayar da taron jihar Borno daga jihar Edo ne sakamakon rashin da hukumar tayi a garin Matele.

Buhari ya yi Allah wadai da yadda wasu yan siyasa ke amfani da rashin da sojojin sukayi sakamakon harin da yan Boko Haram suka kai kwanakin nan inda ya zaburar da Sojin da su cigaba da jajircewa duk da makircin makirai.

Ya kara da cewa a yau Alhamis, zai tattauna da shugabannin kasan yankin tafkin Chadi domin shawon kan wannan yaki da ta'addanci.

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri
Source: Depositphotos

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri
Source: Twitter

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri
Source: Twitter

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri

Hotuna da bidiyon ziyaran Buhari Maiduguri
Source: Twitter

Bidiyo:

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel