Yanzu-yanzu: Buhari ya tafi kasar Chadi kan Boko Haram

Yanzu-yanzu: Buhari ya tafi kasar Chadi kan Boko Haram

Labarin da ke shigowa daga fadar shugaban kasa na nuna cewa shugaba Muhammadu ya tafi kasar Chadi da safiyar Alhamis, 29 ga watan Nuwamba, 2018 domin ganawa da shugabannin kasan Chadi, Kamaru da Nijar kan rikicin .

Fadar shugaban kasa ta bayyana hakan ne a shafin sada ra'ayi da zumuntarta na Tuwita inda tace:

"Shugaba Muhammadu Buhari da safen nan ya tafi N'Djamena, kasar Chadi daga Abuja domin tattaunawa da shugabannin kasashen yankin tafkin Chadi kan al'amarin tsaron yankin da kuma iya kokari wajen kawo karshen ta'addancin."

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel