Illolin tserewar da likitocin Najeriya sukeyi zuwa kasashen waje

Illolin tserewar da likitocin Najeriya sukeyi zuwa kasashen waje

- Tserewar da likitocin Najeriya sukeyi zuwa kasashen waje yayi yawa

- Illar hakan ba yanzu zata nuna ba, sai nan gaba

- Yakamata Najeriya ta hanzarta duba dokokin horarwa da rike likitoci

Illolin tserewar da likitocin Najeriya sukeyi zuwa kasashen waje

Illolin tserewar da likitocin Najeriya sukeyi zuwa kasashen waje
Source: UGC

Barin kasar Najeriya da likitoci keyi ba matsalar yanzu bace, nan gaba ake dubawa.

Akwai bukatar Najeriya ta gaggauta duba dokokin horarwa da rike likitoci.

A wani jawabin ministan lafiya na Najeriya, Farfesa Isaac Folorunso Adewole a taron kungiyar likitoci na kasa kashi na 38. Yace yawan likitoci a Najeriya sun isa kuma matsalar itace babu daidaituwar rabuwar likitocin a sassan kasar.

DUBA WANNAN: Najeriya bata goman farko a tattalin arziki mafi baka a Afirka

A wata tataunawa da bayan nan da akayi dashi akan yunkurin gwamnati na ganin ta samar da isassun guraren horarwa ga likitoci, sai yace "Zaku ji bambarakwai, amma ba dukkanin mu yakamata mu zama kwararru ba. Wasu zasu zama manoma, sauran kuma yan siyasa. Wanda ma ya dinka riga ta likita ne. Ya iya dinki sosai,..." kalaman shi na bukatar gyara.

Akan maganar rashin daidaituwar kasuwar likitoci da ministan ya tada. Wannan kawai rashin dokokin ma'aikatan lafiya ne. Hakan kuwa ya rataya wuyan gwamnati ne da ta fito da dokokin da zasu shawo kan matsalar.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel