Hotunan irin tarbar da aka yiwa Buhari yayin da ya isa Paris

Hotunan irin tarbar da aka yiwa Buhari yayin da ya isa Paris

Shugaba Muhammadu Buhari ya isa birnin Paris da ke kasar Faransa a jiya Juma'a inda zai hallarci taron zaman lafiya na duniya karo na farko da za a fara daga ranar 11 zuwa 13 na watan Nuwamba.

Cikin tawagar da shugaba Buhari akwai gwamna jihar Katsina, Aminu Bello Masari, Ministan Shari'a kuma Attoney Janar, Abubakar Malami da wasu 'yan fadar shugaban kasar.

Buhari zai hadu da sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres da sauran shugabanin kasashen duniya inda za su tattauna kan gudunmawar da za su iya bayarwa wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya.

DUBA WANNAN: Shekau ya mayar da martani ga wadanda suka ce ya mutu (Bidiyo)

A yayin da ya ke Faransa, shugaba Buhari zai hallarci liyafar cin abinci da shugaba Emmanuel Macron ya shirya domin shugabanin kasashe da suka hallarci taron.

Kafin ya dawo gida Najeriya, shugaban kasar da tawagarsa za su gana da al'ummar Najeriya da ke zaune a kasar ta Faransa.

Hotunan irin tarbar da aka yiwa Buhari yayin da ya isa Paris

Hotunan irin tarbar da aka yiwa Buhari yayin da ya isa Paris
Source: Twitter

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: : https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Mailfire view pixel