Yadda Boko Haram suka dawo da karinsu, har suna iya tare hanyoyi da a da an kwato

Yadda Boko Haram suka dawo da karinsu, har suna iya tare hanyoyi da a da an kwato

- Boko haram sunyi kwantan bauna akan hanya

- Mutane da dama sun rasa rayukan su

- Sun kone wasu motoci dauke da kayan abinci

Yadda Boko Haram suka dawo da karinsu, har suna iya tare hanyoyi da a da an kwato

Yadda Boko Haram suka dawo da karinsu, har suna iya tare hanyoyi da a da an kwato
Source: UGC

Kungiyar nan ta boko haram tayi kwantan bauna akan babbar hanyar jihar Borno.

Mutane da dama sun rasa rayukan su inda wasu kuma suka raunata.

An kawowa matafiyan hari a ranar Alhamis da misalin 5:30 yamma a tsakanin Longomani da Musini kusa da Ngala karamar hukumar jihar ta Borno.

Maharan sun budewa motoci wuta sannan suka kone wasu manyan motoci da suke dauke da kayan abinci.

DUBA WANNAN: Yawan masu mutuwa a Najeriya daga shan sigari ya kai 7m

Yanzu dai, kungiyar da ake cewa an gama da ita, alama na nuna ko dai dama tana nan, ko kuma ta dawo ne da karfinta, kuma jami'ai duk da suna iya bakin kokarinsu, sai la-haula.

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel