Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa sarkin Nasarawa, Hassan Abubakar rasuwa

Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa sarkin Nasarawa, Hassan Abubakar rasuwa

Allah ya yi wa sarakin Nasarawa, Alhaji Hassan Ahmed Abubakara II rasuwa.

Sarkin ya rasu ne a yau Alhamis, 8 ga watan Nuwamba bayan ya yi faa da yar gajeruwar rashin lafiya a garin Nasarawa, hedkwatar karamar hukumar Nasarawa.

Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa sarkin Nasarawa, Hassan Abubakar rasuwa

Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa sarkin Nasarawa, Hassan Abubakar rasuwa
Source: Facebook

Mai martaba Hassan ya rasu ne yana da shekara 83 a duniya.

KU KARANTA KUMA: Karancin albashi: Kungiyar kwadago ta yi martani yayinda gwanatin tarayya ta karyata batun amincewa da N30,000

Za’a kuma binne shi a yau da misalin karfe 3:00 na rana a fadar sarkin Nasarawa.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta LEGIT NG Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Shafin NAIJ.com Hausa ya koma Legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel