Yanzu-yanzu: Sarkin Nasarawa, Hassan Abubakar II ya rasu

Yanzu-yanzu: Sarkin Nasarawa, Hassan Abubakar II ya rasu

Allah ya yiwa Mai martaba Sarkin Nasarawa, Alhaji Hassan Ahmed Abubakar II, cikawa a yau Alhamis, 8 ga watan Nuwamba, 2018.

Sarkin ya rasu ne bayan gajeruwar rashin lafiya da yayi a jihar Nasarawa. Za’a gudanar da jana’izarsa misalin karfe uku na rana a fadarsa.

Zamu kawo muku cikakken rahoto..

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel