Kada ka jira sai gobe: Dawo da shafin Legit.ng akan manhajar Opera cikin hanyoyi uku

Kada ka jira sai gobe: Dawo da shafin Legit.ng akan manhajar Opera cikin hanyoyi uku

Legit.ng, daya daga cikin manyan shafukan yanar gizo a Nigeria, da ke samar da labarai da gudansr da harkokin kafofin zamani, wanda aka sanshi da shafin NAIJ.com a baya, ya dade yana samar da sahihai kuma ingantattun bayanai ga sama da mutane 15m a ciki da wajen Nigeria, tun a farkon watan Mayu, 2012.

Sai dai, sakamakon zuwan karshen hadin guiwar shafinmu na Legit.ng da kamfanin Opera Ltd., da yawa daga masu amfani da wannan 'Browser' na iya rasa ganin gilmawarmu a manhajar daga 1 ga watan Nuwamba, 2018.

Don haka, munga bukatar da ke akwai na sanar daku, tare da nuna maku hanyoyin magance wannan matsalar a cikin dakiku 10 kacal, amma zamu tabbata ka hau tsarin da zaka ci gaba da kasancewa tare da mu ba tare da tsinkewa ba.

1- Da farko: Ka latsa alamar ' + ' da ke a farkon shafin manhajar Opera.

2- Zai baka damar sanya URL, sai ka sanya namu kamar haka; Legit.ng

3- Ka latsa ' Enter ' don tabbatar da wannan bukataShi kenan! Har ka sanya mu a tsarin shafukanka na farko a kan manhajar Opera, kuma hakan zai baka damar ci gaba da samun labarai da dumi dumi daga shafinmu.

Kada ka jira sai gobe: Dawo da shafin Legit.ng akan manhajar Opera cikin hanyoyi ukku
Kada ka jira sai gobe: Dawo da shafin Legit.ng akan manhajar Opera cikin hanyoyi ukku
Asali: Original

A yanzu, yanayi da tsarin shafin farko na manhajar Opera na iya sauyawa, amma, daukar matakai 'yan kadan na iya saita komai ya dawo dai-dai.

Kada ka jira sai gobe: Dawo da shafin Legit.ng akan manhajar Opera cikin hanyoyi uku
Kada ka jira sai gobe: Dawo da shafin Legit.ng akan manhajar Opera cikin hanyoyi uku
Asali: UGC

Kara samun bayanai akan Legit.ng, manufofinmu da kuma tsare tsarenmu a bayananmu da ke kasan wannan shafin.

Mun gode da kuka kasance daga cikin masu bibiyarmu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Online view pixel