An baiwa wadanda suka ci jarrabawar makaranta kyautar akuyoyi (Hotuna)
- An bawa daliban da suka fi kwazo a kowanne aji kyautar akuya
- Wannan taimako ne daga Ora Goat Project
- Sunyi hakan ne don tallafawa yaran gurin biyan kudin makaranta

Asali: Facebook
Wasu dalibai sun ciyowa Nageria kyautar Azurfa a wata gasa. Sun ciyo lambar azurfar ne a kasar Argentina. Hukumar makarantar zataci gaba da goyawa dalibanta baya don su cimma abunda suka Sanya a gaba.
Jami'ar FUTA ta kasance cikin farin ciki bayan sun sami labari cewa daliban su da aka tura su wakilci Nageria da Afurika sun ciyo musu lambar azurfa.
Sun ciyo azurfar ne a wasan motsa jiki na matasa daya gudana a Buenos Aires dake Argentina a shekarar 2018.
Alaba Akintola dalibin da yake karantar Agricultural engineering shine yazo na biyu a gasar.

Asali: Facebook
Mai magana da yawun hukumar makarantar ya bayyana cewa hukumar makarantar zata cigaba da bawa daliban nata goyan bayan don samun abunda suka sanya a gaba.
Dalibin dai ya wakilci Nageria a wata gasa da akayi a kasar Ghana inda ya samo mata lambar Zinare wannan ce ta bashi damar wakiltar Nageria a wannan gasar.

Asali: Facebook
Daliban da suka fi kowa kwazo na makarantar Noziri da firamare ta Santa Mary da ke Nibo, a jihar Anambra sun samu kyautar akuyoyi.
DUBA WANNAN: An bada lasisin tace mai kafin Dangote ya kawo babbar
An ba kowanne dalibi da ya dau na daya a kowane aji tun daga aji daya zuwa aji shida. Kyautar tazo ne daga Ora Goat Project.
Kamar yanda suka ce, sun bada kyautar ne don habaka halin jin kai a yaran da kuma tallafa musu gurin biyan kudin makarantar su Idan akuyoyin sun fara hayayyafa.
Sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng
Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.naij.com
Asali: Legit.ng