Dandalin Kannywood: Kayatattun hotunan bikin mawaki Ado Gwanja da suka dauki hankali

Kamar yadda muka labarta maku a baya, fitaccen jarumin nan kuma mawaki a masana'antar Kannywood da ma bukukuwa Adamu Isah wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya zama ango.

Hausawa dai dama sun ce rana-bata karya wai sai dai uwar diya taji kunya domin kuwa ranar da jaruman masana'antar ta Kannywood suka dade suna jira ta zo kuma tuni ma har bukukuwa suka kankama.

Dandalin Kannywood: Kayatattun hotunan bikin mawaki Ado Gwanja da suka dauki hankali

Dandalin Kannywood: Kayatattun hotunan bikin mawaki Ado Gwanja da suka dauki hankali
Source: Facebook

Ado Gwanja dai ya aure matar ta sa ce mai suna Maimuna kuma an sha shagali sosai a wajen bikin Auren wanda aka soma tun ranar Alhamis din da ta gabata.

Bukukuwan na mawakin mai matukar farin jini a tsakanin mata a Arewacin Najeriya ya samu halartar manyan jarumai da ma masu ruwa da tsaki mazan su da matan su a masana'antar Kannywood.

Haka zalika an ci an sha a wurin bikin tare kuma da gwangwajewa sosai.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel