Jiragen sama sunyi luguden wuta kan 'yan Boko Haram, sun baras da yawancin su

Jiragen sama sunyi luguden wuta kan 'yan Boko Haram, sun baras da yawancin su

- AN dade ana lalata ajandar Boko Haram daga sama ta jirage

- Sansanin dai ana koyar da yadda ake ta'addanci ne

- A arewacin Borno aka kai hare-haren, kuma bangaren Albarnawy ke yankin

Jiragen sama sunyi luguden wuta kan 'yan Boko Haram, sun baras da yawancin su

Jiragen sama sunyi luguden wuta kan 'yan Boko Haram, sun baras da yawancin su
Source: Depositphotos

Sojojin saman Najeriya, NAF, sunyi luguden wuta kan mayakan Boko Haram a inda suke atisaye don kai hare-haren ta'addanci a yankin arewacin Borno, a Malkonory, da motocinsu kuma a Tumbun Rego duka a yankin.

Yankin Arewacin Borno dai, yana hannun Boko Haram ne mai biyayya ga ISIS a Iraki.

Air Commodore Ibikunle Daramola, NAF Director na hulda da jama'a da 'yan Jarida, shi ya tabbatar da hakan a jiya.

DUBA WANNAN: Kadarorin da aka samu ta haramtacciyar hanya Buhari na iya kwatarsu - Kotu

NAF Alpha Jet aircraft ne dai suka kai hare-haren, kuma sun sami sa'ar ragargazar mayakan a yankunan Tumbun Rego, inda suka lalata motocin su masu dauka igwa da bindigogi, wadanda suka sace a baya, daga hannun Boko Haram.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel