Kotu ta tabbatar cewa shugaban kasa na da karfin yin dokar kwace kadarorin 'barayi' na wucin gaadi

Kotu ta tabbatar cewa shugaban kasa na da karfin yin dokar kwace kadarorin 'barayi' na wucin gaadi

- Wata kotu a dake Abuja ta sanya hannu akan wasu dokoki

- Dokar ta baya Attorney General AGF damar karbe duk wani kaya daya kasance na cin hanci

- Alkalin kotun ya bayyana cewa wannan hukuncin yana daga cikin ikon shugaban don kawo karshen irin haka anan gaba

Kotu ta tabbatar cewa shugaban kasa na da karfin yin dokar kwace kadarorin 'barayi' na wucin gaadi

Kotu ta tabbatar cewa shugaban kasa na da karfin yin dokar kwace kadarorin 'barayi' na wucin gaadi

Wata kuto dake birnin Abuja ta sanya hannu kan wasu dokoki guda 6 wadanda shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar mata.

Dokokin dai suna da alaka da cin hanci da rashawa da kuma sauran laifuffuka.

Dokar ta bawa Antoni Janar (AGF) damar karbe duk wata kadara da ake zargi an samo shi ne daga hanyar cin hanci.

DUBA WANNAN: Me kayi da N13Tr a 2015-2018? - Atiku ga Buhari

Da yake zartar da hukuncin a ranar Alhamis dinnan, alkalin kotun Justice Ojeoma Ojokwu yace wannan doka tana daga cikin iko da shugaban yake da ita har sai ya tabbatar da daina faruwar hakan.

Alkalin ya kara da cewa wannan doka ta baiwa AGF damar karbe duk wani abu da suke zargi ba tare da neman izinin kotu ba.

HAr yanzu dai, ana kokarin karbo biliyoyin kadarori da kudade da aka sata a zamunnan baya ne daga ma'aikatan gwamnati.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel