Buhari, Atiku da Saraki za su hadu a wani babban taron kasar

Buhari, Atiku da Saraki za su hadu a wani babban taron kasar

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da shugaban majalisar dattawa da sauran manyanmasu fada aji zasu halarci taron shugabannin Najeriya na musamman da aka shirya don tattaunawa kan yadda za’a sauya fasalin siyasar kasar gabannin zaben 2019. yadda za’a sauya fasalin siyasar kasar gabannin zaben 2019.

Sauran manyan mutanen da za su halarci taron sun hada da Wole Soyinka da shugaban kungiyar Ohanaeze Ndigbo, Cif Nina Nwodo.

Buhari, Atiku da Saraki za su hadu a wani babban taron kasar

Buhari, Atiku da Saraki za su hadu a wani babban taron kasar

An shirya gudanar da taron ne a ranar Litinin, 19 ga watan Nuwamba a dakin taron Hall, MUSON Centre, Lagos.

Kudirin wannan taro mai suna “Handshake Across Nigeria” domin kulla kyakyawar alaka da kawo karshen rikici a tsakanin Yarbawa da ýan Igbo.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Majalisar dattawa ta amince da N234.51bn na INEC

Soyinka zai yi jawabin bude taro yayinda Shugaba Buari, Atiku da Nwodo za su yi Magana a bangarori daban daban na kudirin taron.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel