Da duminsa: Ahmed Gumi, Matthew Kukah, Bishap Oyedepo sun karasa gidan Obasanjo domin ganawarsu da Atiku (Hotuna)

Labari Da duminsa dake shigowa yanzu na nuna cewa babban malamin addinin Musulunci, Dakta Ahmad Mahmoud Gumi, tare da jiga-jigan fastoci biyu; Rabaran Mathew Kukah, Bishap Oyedepo, sun karasa gidan Obasanjo domin ganawa da Atiku Abubakar.

Sun isa gidan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ne dake Abeokuta, babban birnin jihar Ogun bayan Atiku ya isa gidan domin ganawar sirri da shi.

Gabanin yau, Wadannan malaman sun nuna adawarsu a fili ga shugaba Muhammadu Buhari musamman Sheik Ahmad Gumi daa Bishap David Oyedepo.

Ana hasashen cewa malaman addinin sun je baiwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, hakuri ne domin ya marawa Atiku Abubakar baya a zaben 2019.

Kalli hotunan:

Da duminsa: Ahmed Gumi, Matthew Kukah, Bishap Oyedepo sun karasa gidan Obasanjo domin ganawarsu da Atiku (Hotuna)

Da duminsa: Ahmed Gumi, Matthew Kukah, Bishap Oyedepo sun karasa gidan Obasanjo domin ganawarsu da Atiku (Hotuna)

KU KARANTA: Yanzu-yanzu: Atiku ya shiga ganawar sirri da Obasanjo

Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel