An soke gaba daya zabukan Firamare da aka yi a jihar Ribas a APC

An soke gaba daya zabukan Firamare da aka yi a jihar Ribas a APC

- Kotu ta tsige Ojukaye Flag-Amachree daga kujerar shi

-Kotun ta soke duk wani taron jam'iyyar da akayi a jihar

-Kotun ta soke zaben fidda gwani da akayi a jihar

An soke gaba daya zabukan Firamare da aka yi a jihar Ribas a APC

An soke gaba daya zabukan Firamare da aka yi a jihar Ribas a APC

Wata babbar kotu a Port Harcourt a ranar laraba ta tsige taron kungiyar APC da Ojukaye Flag-Amachree ya jagoranta a jihar Rivers.

Kotun ta soki duk tarukan da akayi a jihar, har ma da zaben Kato bayan Kato na fidda gwani da wani bangaren jam'iyyar sukayi a jihar, wanda ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya jagoranta.

Mai shari'a, Chiwendu Nwogu shi ya jagoranci shari'ar karar da yan jam'iyyar 23 suka kai.

DUBA WANNAN: Kididiga ta nuna har yanzu Najeriya ce ta daya a Afirka

A jihar dai aka yi taron PDP a makon jiya, wanda kuma ke nufin yankin PDP ke da qarfi a yankin.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel