IGP Idris ya ki amincewa da shirin hukumar yan sanda na rage ma jami’ai 1,500 matsayi

IGP Idris ya ki amincewa da shirin hukumar yan sanda na rage ma jami’ai 1,500 matsayi

Babban sufeto janar nay an sanda, Ibrahim Idris, ya nuna rashin amincewarsa ga yunkurin hukumar yan sanda na rage ma jami’ai 1,500 da suka amfana daga shirin Karin matsayi na musamman girma.

Jaridar Punch ta ruwaito cewa daga cikin wadanda aka rubuta sunansu don rage masu girma harda kakakin hukumar yan sandan, mukaddashin DCP Jimoh Moshood, da kuma jami’in tawagar kwararru, DCP Abba Kyari.

Legit.ng ta tattaro cewa IG a ranar 23 ga watan Satumba ya rubuta wasika ga hukumar inda yake tambayar ikonta na janye Karin girman da aka yiwa jami’an.

IGP Idris ya ki amincewa da shirin hukumar yan sanda na rage ma jami’ai 1,500 matsayi

IGP Idris ya ki amincewa da shirin hukumar yan sanda na rage ma jami’ai 1,500 matsayi

Da yake mayar da martani ga IG, Smith yace ikon hukumar na yin nade-nade, Karin girma da hukunci na kunshe a sashi na 6 na dokar hukumar yan sanda.

KU KARANTA KUMA: An saki tsohon shugaban DSS Daura yayinda na kusa dashi ke kokarin ganin ya samu babban mukami

An sanar da IGP din cewa nade-naden sad a tura kwamishinonin yan sanda da yayi ya sabama sashi na 6 na dokar hukumar yan sandan.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel