Yanzu Yanzu: Saraki ya rantsar da sabbin sanatoci 2

Yanzu Yanzu: Saraki ya rantsar da sabbin sanatoci 2

Shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki a ranar Laraba, 10 ga watan Oktoba ya rantsar da Sanata Lawal Gumuau daga yankin Bauchi ta kudu da Sanata Ahmad Baba Kaita daga yankin Katsina ta arewa.

An rantsar da sanatocin biyu ne rana daya bayan majalisar dokokin kasar ta dawo daga dogon hutu da ta je.

Ku tuna cewa Yahaya Gunuau, dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki yayi nasarar lashe zaben kujerar sanata na yankin Bauchi maso kudu da aka gudanar a ranar Asabar, 11 ga watan Agusta.

Yanzu Yanzu: Saraki ya rantsar da sabbin sanatoci 2

Yanzu Yanzu: Saraki ya rantsar da sabbin sanatoci 2
Source: UGC

Hukumar zabe mai zaman kanta c eta sanar da sakamakon inda ta nuna cewa APC ta lashe kananan hukumomi shida cikin bakwai na yankin da aka gudanar da zaben.

KU KARANTA KUMA: Yanzu Yanzu: Wani jigon PDP ya yanke jiki ya fadi a kotu

Haka zalika, INEC ta kaddamar da Alhaji Ahmed Babba- Kaita na APC a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi a yankin Katsina ta arewa.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel