Bayan kammala zaben fitar da gwani: INEC ta tattara adadin 'yan takara daga kowacce shiyya

Bayan kammala zaben fitar da gwani: INEC ta tattara adadin 'yan takara daga kowacce shiyya

Da misalin karfe 11:59 na daren ranar Lahadi, wa'adin da hukumar gudanar da zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), na rufe zaben fitar da gwani na kowacce jam'iyya a fadin kasar, zuwa yanzu, hukumar ta tattara adadin 'yan takara da suka lashe zaben fitar da gwanin daga shiyyoyi 6 na jihar.

Legit.ng ta samu wannan bayanin ne daga shafin APC Newspaper na dandalin facebook, rahoton da ya nuna cewa, an samu jimillar 'yan takara 66,878,004 daga shiyyoyin 6 na fadin kasar, wadanda zasu tsaya takara a babban zaben 2019.

KARANTA WANNAN: Kwanaki 2 da nasarar Atiku: Mutane 10,000 sun sauya sheka daga APC zuwa PDP a Niger Delta

Bayan kammala zaben fitar da gwani: INEC ta tattara adadin 'yan takara daga kowacce shiyya

Bayan kammala zaben fitar da gwani: INEC ta tattara adadin 'yan takara daga kowacce shiyya
Source: Depositphotos

Ga dai jimillar adadin 'yan takarar daga kowacce shiyya.

KUDU MASO GABAS

Abia 1,481,191

Anambra 1,758,220

Enugu 1,301,185

Imo 1,611,715

Ebonyi 876,249

JIMILLA 7,028,560

KUDU MASO YAMMA

Lagos 6,247,845

Ogun 1,869,326

Osun 1,293,967

Ondo 1,588,975

Ekiti 750,753

Oyo 2,577,490

JIMILLA 14,298,356

KUDU MASO KUDU

Edo 1,412;225

Delta 1,900,055

Bayelsa 472,389

Akwa Ibom 1,714,781

RIvers 2,419,057

C/Rivers 1,018,550

JIMILLA: 8,937,057

AREWA TA TSAKIYA

Benue 1,415,162

Kogi 1,215,405

Kwara 1,115,665

Nassarawa 1,224,206

Niger 721,478

Plateau 1,983,453

JIMILLA: 7,675,369

AREWA MASO GABAS

Adamawa 1,714,860

Bauchi 1,835,562

Borno 2,730,368

Gombe 1,266,993

Taraba 1,308,106

Yobe 1,182,230

JIMILLA: 10,038,119

AREWA MASO YAMMA

Jigawa 1,852,698

Kano 5,135,415

Katsina 2,931,668

Kaduna 3,565,762

Kebbi 1,603,468

Sokoto 2,065,508

Zamfara 1,746,024

JIMILLA: 18,900,543

Jimillar adadin 'yan takarar daga shiyyoyi 6 na kasar, 66,878,004

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel