Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)

Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)

Mun kawo muku hotuna daga taron zanga-zangan da yan kungiyar Shi’a sukayi a ma’aikatar Shari’ar tarayya dake birnin tarayya Abuja domin cigaba da bukatar sakin shugabansu, Sheik Ibrahim Zakzaky.

Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)

Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)
Source: Facebook

Mabiya kungiyar Shi’a sunyi batanci a kofar ma’aikatar inda sukayi rubutu ir-iri na zagi ga shugaba Muhammadu Buhari da ministan Shari’a, Abubakar Malami.

Wannan zanga-zanga da ya faru ranan Alhamis da ya gabata daga sakatariyan gwamnatin tarayya zuwa ma’aikatar.

Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)

Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)
Source: UGC

Hotunan ya nuna yadda yan Shi’an ke rubuta kan ginin ma’aikatar.

Game da cewar kakakin kungiyar Shi’ar, Abdullahi Muhammad, sun yi hakan ne tunda na ki sakin musu shugabansu.

KU KARANTA: Sanatoci 22 da ba zasu koma majalisan dattawa a 2019 ba (Hotuna)

Mr El-Zakzaky ya kasance a tsare tun watan Disamban 2015 bayan jami’an hukumar sojin Najeriya sun kai masa farmaki gidansa dake garin Zariya, jihar Kaduna.

Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)

Buhari dabba ne: Yan Shi’a sunyi batanci a ma’aikatar Shari’a dake Abuja (Hotuna)
Source: Facebook

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel