Yanzu-yanzu: IGP ya cire kwamishanan yan sandan jihar Plateau

Yanzu-yanzu: IGP ya cire kwamishanan yan sandan jihar Plateau

Sifeto Janar na hukumar yan sandan Najeriya, Ibrahim Idris, ya bada umurnin cire kwamishanan yan sandan jihar Plateau, Undie Adie, ba tare da bata lokaci ba.

Wannan sanarwa na kunshe cikin jawabin da kakakin hukumar yan sandan jihar Flato, Matthias Tyopec, ya saki.

Kana an nada Austin Agbonlahor a matsayin wanda zai maye gurbinsa. Sabon kwamishanan ya kasance shugaban ayyuka a hedkwatan hukumar dake Abuja.

Zamu kawo cikakken rahoton...

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel