Cikin Hotuna: Nasarar da hukumar Soji tayi kan 'yan Boko Haram a jihar Borno

Cikin Hotuna: Nasarar da hukumar Soji tayi kan 'yan Boko Haram a jihar Borno

Mun samu rahoton cewa, hukumar dakarun sojin kasa reshen Operation Lafiya Dole tare da hadin gwiwar kungiyar dakarun ta 'yan sa kai, sun kawar da wasu 'yan ta'adda na Boko Haram guda biyar a yayin wani artabu cikin jihar Borno.

Rahoton kamar yadda kakakin hukumar sojin ya ruwaito, Birgediya Janar Texas Chukwu ya bayyana cewa dakarun sun samu cin galaba ne kan 'yan ta'adda a yayin wani simame da suka kai kauyen Gara dake Arewacin jihar Borno a ranar Juma'ar da ta gabata.

Cikin Hotuna: Nasarar da hukumar Soji tayi kan 'yan Boko Haram a jihar Borno

Cikin Hotuna: Nasarar da hukumar Soji tayi kan 'yan Boko Haram a jihar Borno
Source: Twitter

A sanadiyar wannan simame na dakarun sojin, rayukan 'yan ta'adda biyar sun salwanta yayin da sauran suka tsere da raunuka na harsashin bindiga.

KARANTA KUMA: An cafke kasurguman 'Yan fashi da Makami da Garkuwa da Mutane a jihar Benuwe

Kazalika dakarun sojin sun samu nasarar cafke muhimman ababe da dama na amfanin rayuwa mallakin 'yan ta'adda kama daga makamai, magunguna, kayan masarufi, wayoyin salula da kuma dawakai.

A yayin haka jaridar Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, wata babbar kotu ta yankewa wani jami'in dan sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa aikata laifin kisan gillar wani saurayi a jihar Bayelsa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel