Zamu dawo da martabar noma a kasar nan, muna iyakar yinmu - Gwamnati

Zamu dawo da martabar noma a kasar nan, muna iyakar yinmu - Gwamnati

- A baya kowa ya manta da harkar noma, ya koma sayen na waje

- Shugaba Buhari na son farfado da noma da kiwo

- Akwai yiwuwar farfado da dogaro da kai

Zamu dawo da martabar noma a kasar nan, muna iyakar yinmu - Gwamnati

Zamu dawo da martabar noma a kasar nan, muna iyakar yinmu - Gwamnati
Source: Depositphotos

A kokarin gwamnatin Tarayya na dawo da martabar noma da kiwo a tsakanin 'yan Najeriya, kamar yadda yake a baya, kafin a gano main fetur mai kawo kudi cikin sauki, a yanzu gwamnatin ta sha alwashin taimakawa manoma ta hanyoyi da dama.

A taron da ya halarta, na dora shuwagabannin makarantar binciken kimiyyar kasar noma, Ministan noma da ci-gaban karkara, yace lallai gwamnatin APC na iyakar yinta wajen ganin ta dawo da martabar noma da kiwo a kasar nan.

DUBA WANNAN: Zamu daure duk mai hannu a rugujewar bankuna - Ministar Kudi

A cewarsa, Allah ya albarkaci kasar nan da manoma, da masu niyyar noma, don haka, gwamnati ke kokarin wayar da kan manoma, kan hanyoyin zamani na noma, musamman a karkara.

Ya zuwa yanzu dai, gwamnati ta raba jari don noma ga jama'a don a ffarfado da na duken, tsohon ciniki...

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mungode da kasancewanku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel