Shugaba Buhari, Oshiomhole, Oyetola da Aregbesola sun shiga bayan Labule a Fadar Villa

Shugaba Buhari, Oshiomhole, Oyetola da Aregbesola sun shiga bayan Labule a Fadar Villa

Da sanadin shafin jaridar The Nation mun samu rahoton cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga bayan labule tare da gwamnan jihar Osun mai barin gado, Rauf Aregbesola a fadar Villa dake babban birnin kasar nan na tarayya.

Gwamnan ya isa babban ofishin na shugaba Buhari tare da zababben gwamnan jihar Osun, Gboyega Oyetola.

Oyetola shine wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Osun yayin da ka sake maimaita shi bayan an gudanar karo na farko a ranar 22 ga watan Satumba.

Shugaba Buhari, Oshiomhole, Oyetola da Aregbesola sun shiga bayan Labule a Fadar Villa

Shugaba Buhari, Oshiomhole, Oyetola da Aregbesola sun shiga bayan Labule a Fadar Villa
Source: Twitter

An fara gudanar da wannan ganawa ta sirrance da misalin karfe 12.00 na tsakar ranar yau ta Juma'a tare da shugaban jam'iyyar APC na Kasa.

KARANTA KUMA: An yankewa wani Matashi hukuncin dauri na shekaru 10 bisa laifin Kashe 'Dan Uwansa a garin Abuja

Kazalika jaridar Legit.ng ta ruwaito cewa, shugaba Buhari ya kuma shiga bayan labule da tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Anyim Pius Anyim, a fadar ta Villa.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko bamu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://business.facebook.com/pg/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel