Ta tonu: Takardun tarukan sirri da 'yan kabilar Birom suka yi kan musulmai sun bulla a yanar gizo

Wasu takardaun tarukan sirri da bamu kai ga tabbatar da sahihancin su na zaman taron da 'yan kabilar Birom dake a jihar Filato suka gudanar akan musulmai da 'yan kabilar Hausawa, fulani, Inyamurai da dai sauran su sun bulla a saman yanar gizo.

Takardun na zaman wanda aka gudanar a ranar 16 ga watan Yuni na shekarar 2010 mun samu cewa ya samu halartar mutane da dama 'yan asalin kabilar ta Birom ciki hadda gwamnan jihar a wancan lokacin, Sanata Jonah David Jang da wasu mukarraban gwamnatin sa da dama.

Ta tonu: Takardun tarukan sirri da 'yan kabilar Birom suka yi kan musulmai sun bulla a yanar gizo

Ta tonu: Takardun tarukan sirri da 'yan kabilar Birom suka yi kan musulmai sun bulla a yanar gizo
Source: Depositphotos

KU KARANTA: Ana shirin mai da kudin jami'a Naira dubu 350

A cikin takardar, mun samu cewa mahalarta taron sun tattauna ne akan yadda za su kawo karshen abun da suka kira mamaya da sauran kabilu ke yi masu a jihar, abun da suka ce ba za su lamun ta ba.

Haka zalika a cikin taron dai sun tattauna sosai tare da tsara hanyoyin yadda gwamnan jihar a matsayin sa na daya daga cikin su zai bi wajen dabbaka dukkan tsare tsaren su cikin sirri.

Ga dai takardun nan:

Ta tonu: Takardun tarukan sirri da 'yan kabilar Birom suka yi kan musulmai sun bulla a yanar gizo

Ta tonu: Takardun tarukan sirri da 'yan kabilar Birom suka yi kan musulmai sun bulla a yanar gizo
Source: Facebook

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel