Yanzu Yanzu: Oshiomhole na ganawa mai muhimmanci da gwamnonin APC

Yanzu Yanzu: Oshiomhole na ganawa mai muhimmanci da gwamnonin APC

- Wasu gwamnonin APC na cikin ganawa da shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole a yanzu haka

- Da farko gwamnonin sun fara ganawa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari

Wasu gwamnonin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na cikin ganawa da shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole a yanzu haka a ofishin kamfen dinsa dake hanya Aso Drive, Abuja.

Da farko gwamnonin sun fara ganawa da Shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Yanzu Yanzu: Oshiomhole na ganawa mai muhimmanci da gwamnonin APC

Yanzu Yanzu: Oshiomhole na ganawa mai muhimmanci da gwamnonin APC
Source: Twitter

Sun yi ganawar ne bayan rigima da ya kaure akan zaben fidda gwanaye na gwamnoni da sanatoci a wasu jihohi kamar su Zamfara, Ondo, Kaduna da kuma Ogun.

KU KARANTA KUMA: Zaben fidda gwani a Zamfara: Marafa ya goyi bayan hukuncin APC ya ga laifin Yari kan rikicin da ya balle

Ganawar farko da ya gudana a tsaknin Buhari da gwamnonin APC takwas ya shafe tsawon sa’a guda.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel