EFCC ta kwato N1.5b daga wasu a yankin Neja Delta, tayi kame a yanki

EFCC ta kwato N1.5b daga wasu a yankin Neja Delta, tayi kame a yanki

- An dade ana sace kudaden gwamnati a kasar nan

- A wannan mulkin na APC an dawo da kudade da dama

- EFCC ta gano kudin ne bayan dogon bincike

EFCC ta kwato N1.5b daga wasu a yankin Neja Delta, tayi kame a yanki

EFCC ta kwato N1.5b daga wasu a yankin Neja Delta, tayi kame a yanki
Source: Depositphotos

Hukumar EFCC ta kama 'yan yahoo-yahoo a yankin Neja Delta da kudaden kasar waje wadanda yawansu ya kai har akalla N1.5b in aka juya zuwa naira.

A cewar hukumar, an kama su ne yayin da suke hada takardun karya don sayar wa mutane, takardun sun hada da na jarrabawa, na kasuwanci da ma na banki.

DUBA WANNAN: Yadda Kwankkwaso zai koyi siyasa daga Tinubu

Kudin dai dubban daruruwa ne na yuro, fam na Ingila, da ma daloli, wanda ya nuna sun dade suna aikata wannan ta'asa ga jama'a.

Gwamnatin ta kuma ce kudaden zasu zama nata na dan wani lokaci zuwa kafin a gama bincike.

Na nan tafe: Shafin Hausa.legit.ng zai sauya suna zuwa Hausa.legit.ng. Wannan cigaba na kuma da fatan zaku cigaba da kasancewa tare da mu.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mungode da kasancewanku tare da mu

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel