'Yan sandan Najeriya sun gano kasuwar jariran da wani babban malami ke jagoranta

'Yan sandan Najeriya sun gano kasuwar jariran da wani babban malami ke jagoranta

- An gano kasuwar jarirai a Najeriya

- Wani babban malamin addini ne ke da kasuwar

- Mata 16 a ka samu kowace da ciki

Jami'an 'yan sandan Najeriya dake kula da shiyyar jihar Ribas sun sanar da samun nasarar cafke wani babban malamin addinin kirista da kuma wasu mata masu ciki da suka kai akalla 16 bisa zargin cinikayyar jarirai.

'Yan sandan Najeriya sun gano kasuwar jariran da wani babban malami ke jagoranta

'Yan sandan Najeriya sun gano kasuwar jariran da wani babban malami ke jagoranta
Source: UGC

KU KARANTA: Ambode ya tona asirin APC

Wannan dai kamar yadda muka samu daga bakin kwamishinan 'yan sandan jihar Zaki Ahmed, ya biyo bayan wani samame ne da jami'an 'yan sandan suka kai a wani gidan dake zargin ana yiwa mata ciki sannan kuma su saida jariran a garin Fatakwal.

Legit.ng ta samu cewa matan dai dukkan su babu wadda takai sama da shekaru 18 a duniya kuma ma a daren da aka kama su wata ta haihu a cikin su.

A wani labarin kuma, Jami'an 'yan sandan Najeriya dake kula da shiyyar jihar Ribas sun sanar da samun nasarar cafke wani babban malamin addinin kirista da kuma wasu mata masu ciki da suka kai akalla 16 bisa zargin cinikayyar jarirai.

Wannan dai kamar yadda muka samu daga bakin kwamishinan 'yan sandan jihar Zaki Ahmed, ya biyo bayan wani samame ne da jami'an 'yan sandan suka kai a wani gidan dake zargin ana yiwa mata ciki sannan kuma su saida jariran a garin Fatakwal.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel