Shekaru 58 da samun yanci: Buhari yayi gagarumin jawabi akan INEC, zabe na gaskiya da amana

Shekaru 58 da samun yanci: Buhari yayi gagarumin jawabi akan INEC, zabe na gaskiya da amana

- Shugaba Buhari ya ce zai tabbatar da zabe na gaskiya da amana

- Ya ce zai tabbatar hukumar zabe ta amsa sunanta a mai zaman kanta

- Ya bayyana hakan ne a jaabin ranar yancin kai na 58

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sake bayyana jajircewarsa wajen tabbatar da zabe na gaskiya da amana a kasar.

Shugaban kasar ya bayyana hakan a wani awabi da ya yi a safiyar ranar Litinin, 1 ga watan Oktoba domin raya ranar cikar Najeriya shekaru 58 da samun yancin kai.

Shekaru 58 da samun yanci: Buhari yayi gagarumin jawabi akan INEC, zabe na gaskiya da amana

Shekaru 58 da samun yanci: Buhari yayi gagarumin jawabi akan INEC, zabe na gaskiya da amana
Source: Twitter

Ya sake jadadd goyon bayansa akan zabe na gaskiya, cewa: “Na daukarwa kaina alkawari lokuta da dama domin tabbatar da cewa an gudaar da gaskiya na gaskiya da amana sannancewa hukumar zabe mai zaman kanta zata ci gaba da kasancewa kamar yada sunanta yake MAI ZAMAN KANTA dauke da ma’aikata da kudi yadda ya kamata. Akwatin kuri’’u ne yadda muke zainmu a gwamnatin da ke mulki da sunanmu.”

Da yake bayana ranar a matsayin daya daga cikin wanda ya zama wajibi a raya, Shugaban kasar ya yabama wadanda suka sadaukar da kansu don ganin Najeriya ta samu yanci.

KU KARANTA KUMA: Zaben fiddan gwani na APC: Ganduje ya samu tikiti da kuri’u miliyan 2.7

Buhari ya kuma lissafo wasu nasaroi da gwamnatinsa ta samu ta fannin tatalin arzii, tsaro, yai da ta’addanci da saurasu, sanan ya sake tabatar da jajircewarsa wajenci gaba da ayyuka don ci gaban kasar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel