Hotuna da bidiyon jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau

Hotuna da bidiyon jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un: An yi jana'izar jarumin jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin sama a yau Juma'a. 28 ga watan Satumba 2018.

Wata majiya ta ambaci sunan jami'in sojan Baba A. Kakakin hukumar sojin saman Najeriya, Adetokunbo Adesanya, ya bayyana cewa lokacin da hadarin ya faru, jami'an soja bai samu damar fitowa daga cikin jirgin ba kuma a take lokacin ya amsa kiran Allah.

Hotunan jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau

Hotunan jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau
Source: Facebook

Daga cikin wadanda suka halarci jana'izarsa sune babban hafsan sojin Najeriya, Air Marshal Sadique Abba; shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari; sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, da sauran su.

Hotunan jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau

Hotunan jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau
Source: Twitter

KU KARANTA:

An birnesa a makabartan Gudu dake unguwar Apo Gudu, babban birnin tarayya Abuja.

Hotunan jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau

Hotunan jana'izar jami'in sojan da ya rasu a hadarin jirgin yau
Source: Facebook

Allah ya jikansa da rahma

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayarku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukan mu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel