PDP za ta bayyana wanda zai kara da El-Rufai a karshen wannan makon

PDP za ta bayyana wanda zai kara da El-Rufai a karshen wannan makon

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai zai san abokin takararsa na jam'iyyar PDP nan da ke kwanaki kadan.

Jam'iyyar ta PDP ta sanar da cewa za ta gudanar da zaben fidda gwani a jihar a ranar 30 ga watan Satumban shekarar 2018.

Jadawalin gudanar da zaben fitar da gwanin ya fito ne daga hannun Sakataren yadda labarai na jam'iyyar, Abraham Alberah Katoh a wata sanarwa da ya fitar a jiya Talata.

PDP za ta bayyana wanda zai kara da El-Rufai a karshen wannan makon

PDP za ta bayyana wanda zai kara da El-Rufai a karshen wannan makon
Source: Twitter

Sanarwan ta ce jam'iyyar ta PDP za ta gudanar da zabukkan fidda gwani a jihar Kaduna kamar haka:

1. Gwamnoni - Ranar 30 ga watan Satumban 2018

2. Sanatoci - Ranar 2 ga watan Oktoba 2018

DUBA WANNAN: Na fitar da tsammanin zabe na adalci a gwamnatin Buhari - Dan takarar PDP

3. 'Yan majalisar tarayya - Ranar 3 ga watan Oktoba 2018

4. 'Yan majalisar jiha - Ranar 4 ga watan Oktoba 2018

5. Babban taron jam'iyyar PDP na kasa - Ranakun 6 da 7 ga watan Oktoban 2018.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel